2 Sar 11:20 HAU

20 Dukan jama'ar ƙasar suka yi farin ciki. Birnin kuwa ya huta bayan da an kashe Ataliya a gidan sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:20 a cikin mahallin