2 Sar 11:19 HAU

19 ya kuma sa shugabanni, da Keretiyawa, da matsara, da dukan jama'ar ƙasar, su fito da sarki daga Haikalin Ubangiji, suka rufa masa baya ta ƙofar matsara zuwa gidan sarki. Suka sa shi a gadon sarautar sarakuna.

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:19 a cikin mahallin