2 Sar 11:5 HAU

5 Ya kuma umarce su cewa, “Abin da za ku yi ke nan, sai sulusinku da sukan zo aiki a ranar Asabar, su yi tsaron gidan sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:5 a cikin mahallin