2 Sar 11:4 HAU

4 A shekara ta bakwai sai Yehoyada ya aika ya kawo shugabannin Keretiyawa da na masu tsaro a Haikalin Ubangiji. Ya yi alkawari da su, ya sa suka yi rantsuwa a Haikalin Ubangiji, sa'an nan ya nuna musu ɗan sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:4 a cikin mahallin