2 Sar 13:1 HAU

1 A shekara ta ashirin da uku ta sarautar Yowash ɗan Ahaziya Sarkin Yahuza, Yehowahaz ɗan Yehu ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara goma sha bakwai.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:1 a cikin mahallin