2 Sar 13:3 HAU

3 Ubangiji kuwa ya husata da jama'ar Isra'ila, sai ya dinga ba da su a hannun Hazayel Sarkin Suriya, da hannun Ben-hadad ɗan Hazayel.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:3 a cikin mahallin