2 Sar 13:4 HAU

4 Sai Yehowahaz ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji shi, gama ya ga wahalar da Isra'ilawa suke ciki, wato yadda Sarkin Suriya yake musguna musu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:4 a cikin mahallin