2 Sar 13:5 HAU

5 Saboda haka Ubangiji ya ba jama'ar Isra'ila maceci, suka kuwa kuɓuta daga ƙangin Suriyawa, suka zauna a gidajensu lafiya kamar dā.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:5 a cikin mahallin