2 Sar 13:8 HAU

8 Sauran ayyukan Yehowahaz da dukan abin da ya yi, da ƙarfinsa, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:8 a cikin mahallin