2 Sar 14:4 HAU

4 Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba. Mutane suka yi ta miƙa hadaya, da ƙona turare a matsafai na kan tuddai.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:4 a cikin mahallin