2 Sar 15:1 HAU

1 A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam na biyu Sarkin Isra'ila, Azariya ɗan Amaziya Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:1 a cikin mahallin