2 Sar 15:10 HAU

10 Shallum ɗan Yabesh ya ƙulla masa maƙarƙashiya, ya buge shi a Ibleyam, ya kashe shi, sa'an nan ya hau gadon sarautarsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:10 a cikin mahallin