2 Sar 15:9 HAU

9 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda kakanninsa suka yi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:9 a cikin mahallin