2 Sar 15:8 HAU

8 A shekara ta talatin da takwas ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Zakariya ɗan Yerobowam na biyu, ya ci sarautar Isra'ila a Samariya wata shida.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:8 a cikin mahallin