2 Sar 15:12 HAU

12 Wannan shi ne alkawarin da Ubangiji ya yi wa Yehu, cewa 'ya'yansa maza za su zauna a gadon sarautar Isra'ila har tsara ta huɗu. Haka kuwa ya zama.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:12 a cikin mahallin