2 Sar 15:32 HAU

32 A shekara ta biyu ta sarautar Feka ɗan Remaliya Sarkin Isra'ila, Yotam ɗan Azariya Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:32 a cikin mahallin