33 Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yerusha, 'yar Zadok.
Karanta cikakken babi 2 Sar 15
gani 2 Sar 15:33 a cikin mahallin