2 Sar 15:4 HAU

4 Duk da haka ba a kawar da wuraren tsafi na kan tuddai ba. Mutane suka yi ta miƙa hadayu da ƙona turare a wuraren tsafi na kan tuddai.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:4 a cikin mahallin