2 Sar 15:5 HAU

5 Sai Ubangiji ya buge shi da kuturta, ya kuwa zama kuturu har ran da ya rasu. Ya zauna a wani gida a ware. Sai Yotam ɗansa ya zama wakilin gidan, yana kuma mulkin jama'ar ƙasar.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:5 a cikin mahallin