11 Uriya firist kuwa, ya gina bagaden bisa ga yadda sarki Ahaz ya aika masa daga Dimashƙu. Uriya firist, ya gina bagaden kafin sarki Ahaz ya komo daga Dimashƙu.
Karanta cikakken babi 2 Sar 16
gani 2 Sar 16:11 a cikin mahallin