2 Sar 17:19 HAU

19 Jama'ar Yahuza kuma ba su kiyaye umarnan Ubangiji Allahnsu ba, sai suka bi al'adun da mutanen Isra'ila suka kawo.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:19 a cikin mahallin