2 Sar 17:20 HAU

20 Ubangiji kuwa ya ƙi dukan zuriyar Isra'ila, ya wahalshe su, ya kuma bashe su a hannun mugayen abokan gāba, ta haka ya kawar da su daga gabansa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:20 a cikin mahallin