2 Sar 17:21 HAU

21 Sa'ad da Ubangiji ya ɓalle Isra'ila daga gidan Dawuda, sai suka naɗa Yerobowam ɗan Nebat ya zama sarki. Yerobowam kuwa ya karkatar da jama'ar Isra'ila daga bin Ubangiji. Ya sa su suka aikata babban zunubi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:21 a cikin mahallin