2 Sar 17:27 HAU

27 Sa'an nan Sarkin Assuriya ya umarta a aiki firist ɗaya daga cikin firistocin da aka kwashe daga can, ya tafi, ya zauna can domin ya koya musu shari'ar Allahn ƙasar.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:27 a cikin mahallin