2 Sar 17:28 HAU

28 Sai firist ɗaya daga cikin firistocin da suka kwashe daga Samariya, ya zo, ya zauna a Betel. Shi kuwa ya koya musu yadda za su yi tsoron Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:28 a cikin mahallin