2 Sar 17:35 HAU

35 Ubangiji ya yi alkawari da 'ya'yan Yakubu, ya kuma umarce su kada su yi wa gumaka sujada ko su durƙusa musu, ko su bauta musu, ko su miƙa musu hadayu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:35 a cikin mahallin