2 Sar 17:36 HAU

36 Amma su yi tsoron Ubangiji, wanda ya fisshe su daga ƙasar Masar da iko mai girma da ƙarfi, shi za su yi wa sujada, shi kuma za su miƙa wa hadayu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:36 a cikin mahallin