2 Sar 17:9 HAU

9 Jama'ar Isra'ila kuma suka yi wa Ubangiji Allahnsu abubuwan da ba daidai ba, daga ɓoye. Sun gina wa kansu matsafai a dukan garuruwansu daga hasumiya zuwa birni mai garu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:9 a cikin mahallin