8 Suka bi al'adun al'ummai waɗanda Ubangiji ya kora a gabansu, da al'adun da sarakunan Isra'ila suka kawo.
Karanta cikakken babi 2 Sar 17
gani 2 Sar 17:8 a cikin mahallin