2 Sar 18:18 HAU

18 Sa'ad da suka kira sarki, sai Eliyakim ɗan Hilkiya, wanda yake wakilin gidan sarki, da Shebna magatakarda, da Yowa ɗan Asaf marubuci, suka fito.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:18 a cikin mahallin