2 Sar 18:19 HAU

19 Sa'an nan Rabshake ya ce musu, “Ku faɗa wa Hezekiya, cewa mai girma, Sarkin Assuriya ya ce, ‘Ga wa kake dogara?

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:19 a cikin mahallin