2 Sar 18:28 HAU

28 Sa'an nan Rabshake ya tsaya, ya yi kira da ƙarfi da harshen Yahudanci, ya ce, “Ku ji maganar mai girma, Sarkin Assuriya!

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:28 a cikin mahallin