2 Sar 18:27 HAU

27 Amma Rabshake ya ce musu, “Ai, ubangidana bai aike ni in yi wannan magana ga ubangidanku da ku kaɗai ba, amma ga dukan mutanen da suke zaune a kan garu, waɗanda aka ƙaddara su tare da ku don su ci najasarsu su sha fitsarinsu.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:27 a cikin mahallin