2 Sar 18:26 HAU

26 Sai Eliyakim ɗan Hilkiya, da Shebna, da Yowa, suka ce wa Rabshake, “Muna roƙonka, ka yi magana da mu barorinka da harshen Aramiya gama muna jinsa, kada ka yi magana da mu da harshen Yahudanci, har mutanen da suke kan garu su ji.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:26 a cikin mahallin