2 Sar 19:10 HAU

10 “Ku faɗa wa Hezekiya Sarkin Yahuza, kada ya yarda Allahnsa wanda yake dogara gare shi ya yaudare shi da yi masa alkawari, cewa Sarkin Assuriya ba zai ci Urushalima ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:10 a cikin mahallin