2 Sar 19:9 HAU

9 Da sarki ya ji labari Tirhaka, Sarkin Habasha, ya fito don ya yi yaƙi da shi, sai ya sāke aikar manzanni wurin Hezekiya, ya ce,

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:9 a cikin mahallin