16 Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka yi. Ka buɗe idanunka, ya Ubangiji, ka gani, ka kuma ji irin maganar Sennakerib wadda ya aiko don a yi wa Allah mai rai ba'a.
Karanta cikakken babi 2 Sar 19
gani 2 Sar 19:16 a cikin mahallin