2 Sar 19:18 HAU

18 Sun jefar da gumakansu cikin wuta, gama su ba Allah ba ne, amma ayyukan hannuwan mutane ne, waɗanda aka yi da itace da dutse, saboda haka an iya a hallaka su.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:18 a cikin mahallin