2 Sar 19:19 HAU

19 Yanzu ya Ubangiji Allahnmu, ina roƙonka ka cece mu daga hannunsa domin dukan mulkokin duniya su sani kai kaɗai ne Allah, ya Ubangiji.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:19 a cikin mahallin