20 Sa'an nan Ishaya, ɗan Amoz, ya aika wa Hezekiya cewa, “Ubangiji Allah na Isra'ila ya ji addu'arka, ya kuma amsa.”
Karanta cikakken babi 2 Sar 19
gani 2 Sar 19:20 a cikin mahallin