2 Sar 2:18 HAU

18 Sa'an nan suka komo wurinsa a Yariko. Sai ya ce musu, “Ai, dā ma na ce muku kada ku tafi.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:18 a cikin mahallin