2 Sar 2:19 HAU

19 Waɗansu mutanen gari suka ce wa Elisha, “Ga shi, garin yana da kyan gani, amma ruwan ba kyau, yana sa ana yin ɓari.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:19 a cikin mahallin