2 Sar 2:23 HAU

23 Daga nan Elisha ya haura zuwa Betel. A hanya sai ga waɗansu samari sun fito daga cikin gari, suna yi masa eho, suna cewa, “Ka bar wurin nan, kai mai saiƙo.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:23 a cikin mahallin