2 Sar 2:24 HAU

24 Elisha ya waiga, ya gan su, ya la'anta su da sunan Ubangiji. Sai waɗansu namomin jeji guda biyu suka fito daga cikin kurmi suka yayyage arba'in da biyu daga cikin samarin.

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:24 a cikin mahallin