2 Sar 20:11 HAU

11 Sai annabi Ishaya ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya komar da inuwa baya da taki goma, bayan da ta riga ta wuce a matakin sarki Ahaz.

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:11 a cikin mahallin