2 Sar 20:12 HAU

12 A lokacin nan sai Merodak-baladan, ɗan Baladan, Sarkin Babila, ya ji labarin rashin lafiyar Hezekiya, sai ya aiki manzanni da wasiƙa da kyautai su kai wa Hezekiya,

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:12 a cikin mahallin