2 Sar 20:20 HAU

20 Sauran ayyukan Hezekiya da dukan ƙarfinsa, da yadda ya yi tafki da wuriyar ruwa don ya kawo ruwa cikin birnin, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:20 a cikin mahallin