2 Sar 20:19 HAU

19 Sarki Hezekiya kuwa ya fahimci za a yi zaman lafiya da salama a zamaninsa, don haka ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:19 a cikin mahallin