2 Sar 20:5 HAU

5 “Ka koma, ka faɗa wa Hezekiya sarkin jama'ata cewa, ‘Ni Ubangiji Allahn kakanka, Dawuda, na ji roƙonka, na kuma ga hawayenka, saboda haka zan warkar da kai, a rana ta uku kuwa za ka haura zuwa Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:5 a cikin mahallin