2 Sar 20:6 HAU

6 Zan ƙara maka shekara goma sha biyar. Zan kuwa cece ka, kai da wannan birni daga hannun Sarkin Assuriya, zan tsare wannan birni don kaina da kuma don bawana, Dawuda.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:6 a cikin mahallin